Babu wani rata mai yawa tsakanin inda Ceci Carroll take zama, wani kamfanin fasa duwatsu da ya gurbata iska da kurar da ke ...
Saukin farashin da aka samu, ya dace da faduwar farashin man fetur a kasuwar duniya, sannan, kamfanin na Dangote, yana so ...
Shugaban hukumar Kungiyar Kasashen Yammacin Afirka Dr Omar Alieu Touray, ya sanar cewa ya sami wasikun bukatar tattaunawa ...
A ranar Alhamis ne aka kwashe dakaru a sansanonin sojin Congo da ke lardin Bukavu don karfafa tsaro a wuraren da ke kan ...
Shirin Zauran VOA na wannan makon, zai kawo muku kashi na karshe na tattaunawa kan yadda Najeriya ke karbo bashi. Mahalarta zauran sun tattauna kan wani rahoton bakin duniya da ya ce Najeriya ce kasa ...
Trump yayi alkawarin sassautawa kamfanonin duniya haraji har idan suka amince su zo su sarrafa hajojin su a Amurka ko kuma su ...
Wani dan jarida da ke Goma, ya fada wa Muryar Amurka ta wayar tarho cewa ana ci gaba da artabu a yankin tashar jirgin sama da ...
Birane kamar su Abala Tanout Tahoua Zinder da Yamai na daga cikin irin wadanan wurare da sufetoci masu aikin bincike suka ...
Ana tuhumarsa ne da laifi guda na kisan kai wanda hukuncin sa kisa ne, wanda ya saba da sashe na 221 kundin “penal code”, na ...
An samu durkushewar layin lantarkin sau daya ne tak a sabuwar shekarar da muke ciki bayan da ya durkushe fiye da sau 10 a ...
Shugaban Amurka Donald Trump ya sanya hannu kan umarnin zartarwa da ke daura harajin kashi 25 cikin 100 kan kayayyakin da ake shigo wa da su daga kasashen Canada da Mexico da kuma harajin kashi 10 ...
Kwamishinan ‘yan sanda jihar Ogun, Lanre Ogunlowo, ne ya jagoranci aikin daya kai ga kubutar da matar aig odumosu mai ritaya.